logo

HAUSA

Kyakkyawar Afirka

2022-05-24 18:03:55 CMG Hausa

Afirka nahiya ce mai burgewa, ga yanayin halittu mai ni’ima da ma mabambantan al’adu da ake samu a nahiyar. A gabanin ranar Afirka #AfricaDay da za ta fado a gobe 25 ga watan Mayu, za mu so mu gabatar da wasu hotunan nahiyar don nuna ni’imarta. Yau za mu fara ne da kasar Kenya.