logo

HAUSA

Yadda mutanen jihar Tibet suke jin dadin zamansu a jihar

2022-05-23 15:04:45 CMG Hausa

Yau ranar 23 ga watan Mayu, ake cika shekaru 71 da cimma nasarar ’yantar da jihar Tibet cikin lumana a kasar Sin. Cikin wadannan shekaru da suka wuce, zaman rayuwar jama’ar jihar Tibet ta kyautatu matuka. A halin yanzu, dukkanin mutanen jihar suna jin dadin zamansu a wannan wuri. (Maryam)