logo

HAUSA

Dan kasar Amurka da yake koyar da fasahar wasan Ice-hockey a kasar Sin

2022-05-22 18:16:59 CRI

Sakamakon yadda ake kara sha'war al'adu ko kuma muhallin zaman rayuwa na kasar Sin ne, ya sa wasu 'yan kasashen waje ke son zama a kasar. A yau ma za mu saurari labarin daya daga cikin wadannan mutane.