logo

HAUSA

Becca Slater, wadda aka daukarta a matsayin nakasasshiya mafi karfi a fadin duniya

2022-05-19 18:07:45 CMG Hausa


Becca Slater, wata baturiya ce da ke da bukata ta musamman, ana kuma daukarta a matsayin nakasasshiya mafi karfi a fadin duniya, inda ta daga wata karamar giwa. Becca ta rasa hannunta daya sakamakon wani hadarin mota, amma daga shekarar bara ta fara motsa jiki, har ta lashe  gasannin motsa jiki har sau uku.(Kande Gao)