logo

HAUSA

Fure mai suna Azalea

2022-05-18 09:55:22 CMG Hausa

Wannan fure mai suna Azalea yana daya daga cikin manyan shahararrun furanni a kasar Sin, wanda ya kan bude a watan Afrilu zuwa Mayu, kana yana da launuka daban daban. A kan gano shi a sassan duniya, kuma a nahiyar Turai, a kan maida shi a matsayin abin nuna fatan alheri.(Zainab)