logo

HAUSA

Kasuwannin birnin Shanghai sun fara dawowa bakin aiki

2022-05-17 14:30:43 CMG Hausa

A halin yanzu, mazauna birnin Shanghai sun fara fita waje, domin yawo ko sayyaya kamar yadda suke yi a baya, sabo da nasarorin da aka cimma a fannin dakile yaduwar annoba.(Maryam)