logo

HAUSA

Fasahar zamani na taimakawa tsoffafi jin dadin zamansu

2022-05-17 13:38:41 CMG Hausa

Ranar 17 ga watan Mayu, rana ce ta kasa da kasa ta sadarwa da zamantakewar al'ummar da ke dogara kan fasahar sadarwa. Babban taken ranar na bana, shi ne bunkasa fasahar zamani domin tsoffafi da kuma tabbatar da lafiyar tsoffafi. A shekarun baya, sassa daban daban na kasar Sin sun kara azama kan taimakawa tsoffafi na ganin sun yi amfani da fasahar zamani, ta yadda za su kara samun sauki a zaman rayuwarsu. (Tasallah Yuan)