logo

HAUSA

An samu yawan kudin shiga ta hanyar dinkin kayayyakin hannu mai siffar bera

2022-05-12 21:50:11 CMG Hausa

Katie Hardwick, wata tsohuwar mai raye-raye ta kasar Birtaniya ta kaddamar da wani sabon aikinta, wato dinkin kayayyakin hannu mai siffar bera da ke rawa. Aikin da ya kawo mata kudin shiga har Fam dubu 100.(Kande Gao)