logo

HAUSA

Faretin soja na tunawa da cika shekaru 77 na murkushe dakarun Nazi

2022-05-10 17:04:01 CMG Hausa

Yadda aka gudanar da gagarumin faretin soja a filin Red Square dake tsakiyar birnin Moscow, domin tunawa da cika shekaru 77 da murkushe dakarun Nazi na kasar Jamus.(Lubabatu)