logo

HAUSA

Yadda shugaban kasar Sin yake kula da matasan kasar

2022-05-06 20:11:16 CMG Hausa


Ranar 4 ga watan Mayu ita ce ranar matasa ta kasar Sin. Kun san yara da matsasa su ne manyan gobe, wadanda za su tabbatar da makomar kasa. Saboda haka shugaban kasar Sin Xi Jinping yana dora muhimmanci sosai kan aikin kula da matasan kasar, har ma ya kan yi amfani da damammaki daban daban wajen cudanya da musayar ra’ayi tare da matasa.