logo

HAUSA

'Yan gudun hijira 'yan mata na Najeriya sun yi atisaye yayin wani zama a filin wasan kwallon kafa

2022-05-06 03:58:29 CMG Hausa

'Yan gudun hijira 'yan mata na Najeriya sun yi atisaye yayin wani zama a filin wasan kwallon kafa da ke sansanin 'yan gudun hijira na Minawao dake Maroua a kasar Kamaru. ’Yan matan masu shekaru 15 zuwa 20, sun gudu da iyalansu zuwa Kamaru shekaru da suka gabata, yayin da mayakan Boko Haram suka addabi kasarsu. Godiya ga wani shiri na hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya UNHCR, 'yan matan sun sami jin dadin rayuwarsu: an kai su wasan Najeriya da Sudan. (Bilkisu Xin)