logo

HAUSA

Macen da ke aikin hawa saman turakan lantarki

2022-05-05 09:22:19 CMG Hausa

Li Jiasi, 'yar shekaru 27 a duniya, ta kammala karatun digiri na biyu a jami'ar Wuhan ta kasar Sin, kuma a yanzu haka tana aikin kula da wayoyin wutar lantarki a kamfanin samar da wutar lantarki na kasar Sin dake birnin Hangzhou. Ita ce kuma ma'aikaciya ta farko da take aikin hawa saman turakan lantarki a cikin shekaru 63 da aka kafa kamfanin.(Bilkisu Xin)