logo

HAUSA

Yadda jiragen ruwan kamun kifi suka koma tasha

2022-05-03 21:09:49 CMG Hausa

Yadda jiragen ruwan kamun kifi suka koma tashar jiragen ruwa dake mashigin tekun birnin Lianyungang dake gabashin kasar Sin don su tsaya su daina kamun kifi. Tun daga ranar 1 ga watan Mayun kowace shekara, a kan shiga lokacin dakatar da kamun kifi a tekuna na wasu sassan kasar Sin, don kiyaye albarkatun ruwa.(Lubabatu)