logo

HAUSA

Kyawawan otal na karnuka a Afirka ta Kudu

2022-04-29 19:55:04 CMG Hausa

‘Yan Afirka ta Kudu masu arziki suna kai karnukansu zuwa kyawawan otal na karnuka yayin da suke fita waje. (Bilkisu Xin)