logo

HAUSA

Gasar kamun tumakai a Korla

2022-04-25 08:34:43 CMG Hausa

Gasar kamun tumakai ke nan da aka yi kwanan baya a wani kauye dake birnin Korla na jihar Xinjiang a yammacin kasar Sin. (Murtala Zhang)