logo

HAUSA

Sin ta fara aiki a sabon zagaye na share shara a kolin Qomolangma na tsaunukan himaalaya

2022-04-22 16:01:24 CMG HAUSA

Tun daga watan Afrilu na bana, Sin ta fara aiki a sabon zagaye na share shara a kolin Qomolangma na tsaunukan himaalaya. Yau juma'a 22 ga wata, ranar kiyaye muhallin duniya, bari mu gudanar da ayyukan kare duniyarmu don ba da gudunmawa.