logo

HAUSA

Wani bature dan shekaru 4 kawai ya kware wajen kiwon kudan zuma

2022-04-22 16:20:13 CMG Hausa

Fred Clyde, Bature dan shekaru 4 kawai da ya kware wajen kiwon kudan zuma. Tun yana shekaru 2 ya fara taimakawa mahaifinsa wajen kiwon kudan zuman. Gaskiya Fred Clyde wani karamin jarumi ne.