logo

HAUSA

Ana tattaro sharar domin ciyar da kuda

2022-04-22 09:44:58 CMG Hausa

Kamfanin Zihanga (Zero Yunwar) na kasar Kenya, kamfani ne dake sarrafa takin gargajiya kamar kashin dabbobin da aka yanka da dattin shara na kasuwanni. Ana tattaro sharar domin ciyar da wani nau’in kuda mai suna “Hermetia illucens” a Turance, wadanda ke iya samar da sinadaran furotin don ciyar da dabbobi da samar da takin gargajiya. (Bilkisu Xin)