logo

HAUSA

Na’urar mutum mutumi na samar da hidima a dakin cin abinci

2022-04-21 14:53:11 CMG Hausa


Na’urar mutum mutumi kirar kasar Sin na samar da hidima a dakin cin abinci na birnin Saint Nicholas na jihar East Flanders dake kasar Belgium. (Jamila)