logo

HAUSA

Yadda jiragen kasa ke ratsawa itatuwa da furani a sassan kasar Sin

2022-04-20 14:29:24 CMG Hausa

An shiga yanayin bazara a kasar Sin, bari mu ga yadda jiragen kasa ke ratsawa itatuwa da furani a sassan kasar Sin.