logo

HAUSA

Yadda wasu sojojin injiniya suke gyara makamai iri iri

2022-04-18 13:32:01 CMG Hausa

Yadda wasu sojojin injiniya suke gyara makamai iri iri, kamar bindigogi da motocin soja da tankunan yaki da sauransu domin tabbatar da ingancinsu a kullum. (Sanusi Chen)