logo

HAUSA

Wasu ma’aikatan kuku na Tunisiya sun shirya abincin hala a matsayin tallafi ga mutane masu rauni 

2022-04-14 10:28:57 CMG Hausa

Yadda ma’aikatan kuku a dakin sayar da abinci na Samar dake kasar Tunisiya ke shirya abincin hala 1200 a matsayin tallafi ga mutane masu rauni ko wace rana a watan Ramadan.