logo

HAUSA

Kyawawan mata a lokacin bazara

2022-04-12 15:55:42 CMG Hausa

Lokacin bazara ya yi a kasar Sin. 'Yan mata kyawawa sun sanya tufafin gargajiya don daukar hotuna masu kyan gani.