logo

HAUSA

Shahbaz Sharif ya lashe zaben zama firaministan kasar Pakistan

2022-04-12 09:06:35 CMG Hausa

Shahbaz Sharif ya lashe zaben zama firaministan kasar Pakistan a jiya 11 ga wata.(Lubabatu)