logo

HAUSA

Layin dogo mai saurin gudu da ya ratsa ta saman teku

2022-04-11 08:25:15 CMG Hausa

An kammala aikin shimfida layin dogo mai saurin gudu tsakanin biranen Fuzhou da Xiamen dake lardin Fujian na kasar Sin, wanda ya kasance layin dogo mai saurin gudu na farko da ya ratsa ta saman teku a kasar. Saurin tafiyar layin dogon zai kai kilomita 350 a kowace awa. (Murtala Zhang)