logo

HAUSA

Matan kasar Senegal suna sanya guga don tattara ruwan sha daga motar ruwa

2022-04-09 16:23:55 CMG Hausa

Matan dake Toubab Dialaw na kasar Senegal suna sanya guga a layi don tattara ruwan sha daga motar ruwa bayan sun shafe kusan makonni hudu suna fuskantar kamfar ruwan sha. (Bilkisu Xin)