logo

HAUSA

An fara bikin baje kolin aikin noma da kiwon dabbobi na kasa da kasa a Cuba

2022-04-06 07:46:38 CMG Hausa

An fara bikin  baje kolin aikin noma da kiwon dabbobi na kasa da kasa a birnin Havana na kasar Cuba daga ranar 4 ga wata. (Tasallah Yuan)