logo

HAUSA

Ga yadda wani rukunin soji dake jihar Xinjiang ya shirya wani horon yin yaki a yanayi mai sarkakiya

2022-04-04 16:20:09 CMG Hausa

A kwanakin baya, wani rukunin soji da aka jibge a jihar Xinjiang, ya shirya wani horon yin yaki a yanayi mai sarkakiya a yankin dake da dusar kankara. (Sanusi Chen)