logo

HAUSA

Me ka sani game da bikin Qingming

2022-04-04 20:17:53 CRI

Ranar 5 ga watan Afrilu rana ce ta bikin gargajiyar Sinawa da ake kira Qingming, wato bikin tunawa da magabatan da suka riga mu gidan gaskiya, wanda kuma ya kasance daya daga cikin muhimman bukukuwan gargajiya ga Sinawa a cikin gida da kuma ketare.

A kasance tare da mu cikin shirin Allah Daya Gari Bamban, don jin karin haske.(Lubabatu)