logo

HAUSA

Za a ci gaba da rufe makarantun midil da na sakandare na ‘yan mata na Afghanistan.

2022-04-01 01:10:42 cri

Ma’aikatar ilimin kasar Afghanistan ta sake fitar da wata sanarwa cewa, za a ci gaba da rufe makarantun midil da na sakandare na ‘yan mata. Sanarwar ta ce, batutuwa dake da alaka da sutura su ne dalilin rufe makarantu. (Bilkisu Xin)