logo

HAUSA

Dabbar Spinosaurus na iya kamun dabbobi a karkashin ruwa

2022-03-31 16:31:51 CMG Hausa

Kawo yanzu, dabbar Spinosaurus nau’in dabbar dinosaur mai cin nama, ita ce mafi girma a duniya. Kwanan baya, Dr. Nizar Ibrahim, da kungiyarsa ta nazarin dabbar sun gano cewa, dabbar Spinosaurus na iya kamun dabbobi a karkashin ruwa.