Sin ta gaza samun damar shiga gasar cin kofin duniya ta Qatar
2022-03-30 14:34:12 CMG Hausa
Kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Sin ta gaza samun nasara a wasan da suka fafata da kungiyar kwallon kafa ta kasar Oman inda suka tashi da ci biyu da nema, a yanzu dai Sin ta kammala buga dukkan wasanninta na share fagen neman shiga gasar cin kofin duniya ta Qatar inda ta gaza samun damar shiga gasar.