logo

HAUSA

An tuka jirgin ruwa mai amfani da wutar lantarki samfurin “Changjiangsanxia-1” a birnin Yichang

2022-03-30 15:16:44 CMG Hausa

A ranar 29 ga wata, a karo na farko, an tuka jirgin ruwa mai amfani da wutar lantarki samfurin “Changjiangsanxia-1” a birnin Yichang na lardin Hubei.