logo

HAUSA

Hauhawar fashin abinci da kayayyakin masafuri a kasashen Turai

2022-03-29 10:45:47 CMG Hausa

An samu hauhawar farashin makamashi a sakamakon yadda kasashen yamma suka dada tsaurara matakan takunkumi a kan kasar Rasha, wanda har ya haifar da hauhawar farashin abinci da kayayyakin masarufi da dai sauransu a kasashen Turai, wadanda ke shafar rayuwar al’umma ta yau da kullum. (Lubabatu)