logo

HAUSA

Spain: Direbobin manyan motocin daukan kaya sun toshe hanyoyi

2022-03-22 14:58:39 CRI

Direbobin manyan motocin daukan kaya na kasar Spain sun toshe hanyoyi domin nuna rashin jin dadinsu kan hauhawar farashin man fetur sakamakon takunkumin da aka sanya wa kasar Rasha.