logo

HAUSA

Yadda aka yi shagulgulan bikin Nouruz a kasar Uzbekistan

2022-03-22 10:45:35 CRI

Yadda aka yi shagulgulan bikin Nouruz a birnin Tashkent, babban birnin kasar Uzbekistan.

Nouruz na daya daga cikin muhimman bukukuwan gargajiya ga kasashen tsakiyar Asiya, wanda ke alamta zuwan bazara da ma sabuwar shekara. An saka bikin cikin jerin al’adun gargajiya na UNESCO a shekarar 2009.  (Lubabatu)