logo

HAUSA

Babbar gadar sama a Guizhou

2022-03-21 08:46:36 CRI

Wata babbar gadar sama ke nan da aka gina a yankin Bozhou na birnin Zunyi dake lardin Guizhou na kasar Sin. (Murtala Zhang)