logo

HAUSA

Ga yadda wani babban sajin na kasar Sin yana kokarin aiki a rundunar soja

2022-03-21 08:42:54 CMG Hausa

Zhao Chundi, wani babban sajin dake ba da aikin jinya a babban jirgin ruwa na Shandong mai dauke da jiragen saman yaki, wanda ya taba halartar ayyukan gwaje-gwajen zirga-zirgar manyan jiragen ruwa na Shandong da Liaoning masu dauke da jiragen saman yaki, ya zama nagartaccen likitan soja. (Sanusi Chen)