logo

HAUSA

Wani dan kasar Turkiyya ya mallaki wayoyin salula 2779 masu nau’ika 150

2022-03-17 10:01:09 CRI

Ekrem Karagudekoglu, wani dan kasar Turkiyya mai sha’awar tara wayoyin salula. Abin da ya ba shi damar shiga cikin jerin kudin sunayen masu bajinta na duniya na Guinness, inda ya mallaki wayoyin salula 2779 masu nau’ika 150.