Farashin mai a kasar Australia ya kai matsayin koli a shekaru 8 da suka gabata
2022-03-16 10:06:20 CMG
Farashin mai da masu ababen hawa ke saye a kasar Australia a yanzu ya kai matsayin koli a shekaru 8 da suka gabata, wato kimanin dala 1.32 a kowane liter.