Ranar giwaye a kasar Thailand
2022-03-15 20:27:53 CRI
Ranar 13 ga watan Maris ranar giwaye ce a kasar Thailand, ga yadda aka shirya liyafar nau'ikan ‘ya'yan itatuwa ga giwaye don taya su murnar ranar.(Lubabatu)