logo

HAUSA

Noman laimar kwado a Henan

2022-03-14 08:33:56 CRI

Yadda ake noman laimar kwado ke nan a wani kauye dake garin Heying na gundumar Xiayi dake birnin Shangqiu na lardin Henan. (Murtala Zhang)