logo

HAUSA

An gano gawar wata babbar dabba ta teku

2022-03-13 21:12:30 cri

An gano gawar wata babbar dabba ta teku, ko kuma “humpback” a turance, a bakin tekun da ke kusa da birnin Cape Town na Afirka ta Kudu.