logo

HAUSA

Yadda wata ‘yar Afghanistan ke koyar da yara masu kasuwanci a titi

2022-03-10 10:51:46 CRI

Abubuwan tausayi ba sa karewa a duniya. Yadda Soda Najhand, wata budurwa ‘yar kasar Afghanistan da ta gama karatun sakandare ta ke koyar da yara masu kasuwanci a titi, don ba su damar samun ilmi. Yara kimanin 30 ne ke zuwa karatu na tsawon awoyi uku a ko wace rana.