logo

HAUSA

Kayan ba da kariya a dakin cin abinci

2022-03-10 15:54:30 CRI
Ana amfani da kayan ba da kariya a dakin cin abinci a birnin Tokyo, fadar mulkin kasar Japan, domin dakile yaduwar cutar COVID-19. (Jamila)