logo

HAUSA

Yawan mutanen da cutar Covid-19 ta halaka ya zarce miliyan 6

2022-03-08 17:08:47 CRI

Kididdigar da jami’ar Johns Hopkins ta kasar Amurka ta samar ta yi nuni da cewa, ya zuwa jiya Litinin da misalin karfe 4:20, agogon gabashin kasar Amurka, yawan mutanen da cutar Covid-19 ta halaka ya zarce miliyan 6 a fadin duniya.(Lubabatu)