logo

HAUSA

Gidan sinima na makafi

2022-03-04 14:07:52 CRI

A nan birnin Beijing, akwai wani gidan sinima da aka kafa musamman domin makafi, wanda aka sanya masa suna “idon zuci”. Amma shin ta yaya makafi ke kallon fina-finai? kuma yaya wannan gidan sinima ya ke? Domin jin amsar wadannan tambayoyi, a kwanakin baya, mun ziyarci wannan Sinima. A kasance tare mu a cikin shirin, don jin amsar tambayoyin.(Lubabatu)