logo

HAUSA

An yi bikin murnar zuwan sabuwar shekara bisa kalandar kabilar Tibet a jihar Tibet ta Sin

2022-03-02 15:09:03 CRI

Ranar 1 ga watan Maris na bana, ita ce jajiberin sabuwar shekara bisa kalandar kabilar Tibet ta kasar Sin, don haka a wannan rana, an yi bikin murnar zuwan sabuwar shekara a jihar Tibet ta kasar Sin. (Maryam)