An fara aiki da cibiyar kafofin yada labaru ta gasar wasannin Olympics ta lokacin sanyi ta masu bukatun musamman ta Beijing
2022-03-01 16:42:22 CRI
An fara aiki da cibiyar kafofin yada labaru ta gasar wasannin Olympics ta lokacin sanyi ta masu bukatun musamman ta Beijing a ranar 28 ga watan Febrairu.