logo

HAUSA

Al'ummar kasar Ukraine na kokarin barin muhallansu

2022-03-01 17:16:26 CRI

Dimbin al’ummar kasar Ukraine sun isa kan iyakokin kasarsu da kasashen Poland da Hungaria da Romania da sauransu. (Lubabatu)